Lafiyar Mata da ta shafi ciki da haihuwa

Download Report

Transcript Lafiyar Mata da ta shafi ciki da haihuwa

NAJERIYA
BINCIKE NA ALKALUMMAN KASA DA KIWON LAFIYAR JAMA’AR NAJERIYA 2013
2013 NIGERIA DEMOGRAPHIC AND HEALTH SURVEY
Haife-Haife
Tsarin Iyali
Kwatankwacin yawan haihuwa da mace ke iya yi a duk
tsawon rayuwarta, a kasashen Afrika maso yamma
A kalla ko wacce mace a
Najeriya tana haihuwar
‘ya’ya 6. Kwatankwacin
yawan haihuwar da mace
ke iya yi a duk tsawon
rayuwar ta, a kasashen
Afrika maso yamma ya
fara daga 4 a kasar Ghana
zuwa 8 a kasar Nijer.
Yawan haihuwar kowacce mace na tsawon shekaru 3 kafin wannan kididdigar.
4.9
4.0
Ghana
2008
DHS
5.0
5.1
5.0
5.5
5.2
Benin Cote d’Ivoire Senegal Sierra Leone Liberia
2011-12 2011-12 2010-11
2008
2007
DHS
DHS
DHS
DHS
DHS
6.0
6.6
Nigeria Burkina Faso Mali
2013
2010
2006
DHS
DHS
DHS
7.6
Niger
2012
DHS
Lafiyar Mata da ta
shafi ciki da haihuwa
Adadin matan aure 15% ne masu
yin amfani da ko wanne irin hanyar
tsarin iyali.Yawan adadin amfani
da hanyar tsarin iyali na zamani ya
banbanta daga 3% a shiyyar Arewa
maso Gabas zuwa 38% a shiyyar
Kudu maso Yamma.
Amfani Da Hanyar Tsarin Iyali Na Zamani,
Shiyya-Shiyyar Najeriya
Adadin mata masu aure ‘yan shekara 15-49 masu
yin amfani da ko wanne irin hanyar tsarin iyali na
zamani a yanzu
<10%
>25%
10-25%
A kalla haihuwa 4 a cikin haihuwa10
ke samun taimakon kwararren Jami’in
kiwon lafiya.
Basu sani ba
1%
Ba kowa
13%
© 2010 Bonnie Gillespie, Courtesy of Photoshare
Matsayin Allurar
Riga-kafi
‘Yan uwa/
ko wata
23%
Likita
10%
Adadin haihuwar
da suka samu
taimakon Jami’in
kiwon lafiya 38%*
North Central
16%
South West
38%
Malamar Jinya/
Mai karban
haihuwa
25%
Masu taimakon
malaman jinya/
Ungozoma
masu karbar haihuwa
22%
3%
Masu taimaka wa al’umma
*Kwareren Jami’an kiwon
kan kiwon lafiya
lafiya sun kumshi, Likita, Malamar Jinya, Mai karban haihuwa,
da masu taimakon malaman jinya da masu karbar haihuwa.
2%
South South
South East
28%
29%
Nigeria
15%
Mutuwar Kananan Yara
Nazarin ya nuna cewa akwai ragowar
mutuwar kananan yara daga 2003.
Yanayin cigaban da aka samu a
raguwar mutuwar kananan yara
Adadin yaran da suka mutu cikin haihuwar
‘ya’ya 1,000 da aka haifa da ransu
Yanayin cigaban da aka samu a Allurar riga kafi
2003 NDHS
Adadin yara ‘yan watanni 12-23 da suka karbi cikakken
kariya ta hanyar allurar riga-kafi
2008 NDHS
North East
3%
Karban Haihuwa
Matsayin allurar riga-kafi ya karu a
Najeriya. Ko wanne daya daga cikin
yara 4, ‘yan watanni 12-23 sun karbi
cikakken kariya ta hanyar allurar rigakafi.
2003 NDHS
North West
4%
2008 NDHS
2013 NDHS
201
2013 NDHS
157
128
100
54
4850 51
35 38
21
BCG
DPT 3
29
39
36
41 42
13
Polio 3
Measles
48 40
37
29
23 25 27 21
All
None
© 2010 Bonnie Gillespie, Courtesy of Photoshare
Mutuwar Jarirai
‘yan kwana 1-28
75 69
Mutuwar Jarirai
‘yan kasa da
shekara 1
Mutuwar yara
kasa da shekara 5