‘ An haifeshi a birnin uyainah(Arewa maso yammacin riyadh a shekarar 1115H,wato 1703M, anan kuma ya girma. Ya kasance mai kaifin basira da fasaha, ya haddace al}urani baikai shekara goma ba. ‘ Yana da.
Download ReportTranscript ‘ An haifeshi a birnin uyainah(Arewa maso yammacin riyadh a shekarar 1115H,wato 1703M, anan kuma ya girma. Ya kasance mai kaifin basira da fasaha, ya haddace al}urani baikai shekara goma ba. ‘ Yana da.
‘ An haifeshi a birnin uyainah(Arewa maso yammacin riyadh a shekarar 1115H,wato 1703M, anan kuma ya girma. Ya kasance mai kaifin basira da fasaha, ya haddace al}urani baikai shekara goma ba. ‘ Yana da ‘ya’ya bakwai, sune: hassan, hussain, abdullah, abdulaziz, ibrahim, aliyu, fa]imah. Kaga cikin ‘ya’yansa akwai raddi ga ‘yan shiah (rafidhah) da sukayi masa sharri cewa baya son ahlul baiti; domin shida daga cikinsu duk sunan ahlul baiti ne yasanya musu. Rubutawa da tsarawa : Jaafar Saad (Abu Muhammad). Domin samun cikakken tarihin wannan malamin ka nemi littafina mai suna : me kasani gameda sheikh Muhammad bn Abdulwahab; wanda nan kusa inshaallah zai sauka a site dina. Domin samun rubuce-rubucena kai tsaye kana iya garzayawa zuwa ga blog dina : http://bensaadgombe.wordpress.com Ko ka rubuta min email akan : [email protected] Da fatan duk wanda wannan abu ya isa gareshi bazai gaza ba wajen isar dashi ga waninsa. 1434H\2013M (ALMADINAH ALMUNAWWARAH).